Fashewar tankar dake dauke da mai ya haddasa mutuwar mutum takwas byAshafa Murnai May 3, 2018 Daya direban tankar ya na gudu ne domin ya tsere wa wasu sojoji da ke biye da shi.