An gano wani kamfanin kasar Indiya dake saida jabun maganin ‘Ciprofloxacin’ Inji NAFDAC
Kamfanin 'Mars Remedies PVT Limited' dake hada maganin ba shi da kwarewa sannan yana hada jabun magani ne.