Shugaban cocin Canterbury dake kasar Ingila ya ziyarci Buhari
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya bakonci shugaban cocin Canterbury, Justin Welby a masaukin sa dake Landan.