Mata masu yawan haihuwa na saurin kamuwa da cutar Zuciya – Bincike byAisha Yusufu June 4, 2018 0 Bincike ya nuna cewa yawan haihuwa na yi wa mace illa matuka musamman ga zuciyar ta.