KOFIN ZAKARUN TURAI: Yadda ta kaya a wasannin zagaye na biyu byAshafa Murnai February 14, 2019 0 Kungiyar Tottenham ta yi bazata, inda ta lallasa Brussia Dortmund ta Jamus da ci 3:0.