Kofur na ’yan sanda ya bindige direban bas a inda su ke tare hanya byAisha Yusufu December 13, 2017 0 A daidai inda jami’an tsaro suka yi shinge ne a hanya abin ya afku.