KUSKURE: Ba da gangar Tinubu ya ce El-Rufai ya maida Kaduna ƙazamin birni daga ruɓaɓɓen birni ba – Onanuga
Abin kawai siyasa ce wasu suka maida shi, duk sun dira kafafen yanar gizo suna ta surutai.
Abin kawai siyasa ce wasu suka maida shi, duk sun dira kafafen yanar gizo suna ta surutai.
A karshe Onanuga ya ce Tinubu ne zai yi nasara a zaɓen shugaban kasa mai zuwa, duk wani adawa da ...
Daraktan Yaɗa Labarai na tawagar kamfen ɗin TInubu mai suna Bayo Onanuga ne ya yi wannan kira a cikin wata ...