An yi wa ‘yan ta’adda ruwan bama-bamai a dazukan Zamfara
Gwamnati ta tura dakarun ta domin fatattakar wadannan mutane da ruguza shirin su da ayyukan su.