EKITI 2018: Sanatoci sun soki Buhari kan tura ‘yan sanda 30,000 byAshafa Murnai July 10, 2018 0 Sun yi mamakin yadda aka tura ‘yan sandan saboda zaben da za a yi rana daya