GARKUWA DA DALIBAI: Jihar Kano ta rufe Kwalejin Fasaha ta Bagauda ba shiri
Rufe kwalejin a gaggauce ya biyo bayan wani rahoton barazanar matsalar tsaro da aka gabatar wa gwamnatin jihar.