Dakarun soji sun kashe Boko Haram 23 a kauyukan Chadi byAisha Yusufu June 14, 2018 0 Ya ce sun kwashi makamai da dama tare da baburan hawa biyu daga mabuyar Boko Haram din.