Na taba yin karen-mota, na tuka tasi kafin na zama ‘Sarkin Barkwanci’ -Ali Baba byAshafa Murnai March 8, 2018 0 Ali Baba ya fara wasan barkwanci cikin 1988, shekaru 30 kenan da suka gabata.