‘Yan adawa na amfani da rikicin makiyaya su na kulla min algungumanci -Buhari
Su na kulla min sharrin cewa wai ban yi komai a kan rikicin ba, saboda ni ma Bafulatani ne.