CORONAVIRUS: Mutane sama da 10,000 sun mutu a Duniya, 700 sun kamu a Afrika byAisha Yusufu March 20, 2020 0 Duk da cewa cutar ya na raguwa a kasar Chana, Kasashen Turai yanzu sun zarce Chana.