An sallami mutumin da aka dasa wa Ƙudar Alade daga asibiti
Likitoci sun ce sai an canja yanayin kwayoyin halittan aladen don ya yi daidai da tsarin halittar mutum ɗan Adam
Likitoci sun ce sai an canja yanayin kwayoyin halittan aladen don ya yi daidai da tsarin halittar mutum ɗan Adam
A ranar 31 ga Disemba 2021 hukumar kula da ingancin abinci da magungun ta kasar Amurka ta amince a dasa ...