TAMBAYA: Ina neman Bayani game da Saka Al-Kur’ani a waya, Tare da Imam Bello Mai-Iyali
Makaruhi ne (abin kyama abin ki) yin karatun sallah da Al-Kur’anin waya, amma Sallar tayi.
Makaruhi ne (abin kyama abin ki) yin karatun sallah da Al-Kur’anin waya, amma Sallar tayi.
Yaya ake tarbiyyar 'Ya mace a musulunci, Tare da Imam Bello Mai-Iyali