Oba Akiolu na Legas bai Isa ya hana Atiku takara a Najeriya ba – Inji NEF da ATT byMohammed Lere February 25, 2017 0 ko a siyasar Legas shi ba komai bane ballantana siyasar kasa Najeriya.