RIKICIN APC: Yadda Buhari ya watsa wa Tinubu kasa a ido byAshafa Murnai June 25, 2020 0 Sai dai Bagudu ya ce su gwamnoni babu ruwan su day wani shiri ko kulli ko tuggun makomar 2023.