Za mu yi wa Abdulmumini Jibrin Kiranye da ga majalisa saboda rashin kunyar da ya yi wa Buhari
“ Babu wani abin da yayi wa mazabun sa na azo a gani a tsawon shekarun da yayi a majalisa.
“ Babu wani abin da yayi wa mazabun sa na azo a gani a tsawon shekarun da yayi a majalisa.
" Rayuwa da mutuwa duk na Allah ne amma shugaban kasa na matukar neman hutu yanzu.