Kano ta karbi allurar rigakafin korona 209, 520
Kwamishinan wanda ya wakilci gwamna Abdullahi Ganduje ya ce gwamnan ya karbi rigakafin kuma nan bada jimawa ba za’a yi...

Gwamnan Jihar Jigawa Muhammad Badaru ya yi allurar rigakafin Korona a gidan gwamnatin jihar dake Dutse.