• PREMIUM TIMES |
  • Tallata Hajar ka |
  • Adireshin mu |
  • PTCIJ |
  • Dubawa
Premium Times Hausa
  • Labarai
    • All
    • Duniya
    Tambuwal and Atiku

    FIDDA-GWANIN PDP 2023: Tambuwal ya janye ya ce ya na bayan Atiku

    An yi min murɗiya ne a zaɓen APC, ban yarda ba  sai an sake zaɓe – Korafin Bashir Ahmad

    An yi amfani da ƴan daba ne aka kada ni – Bashir Ahmed

    Da Ɗan bindiga da ‘Deliget’, Ɗanjuma ne da Ɗanjummai – Shehu Sani

    ZAƁEN FIDDA GWANI: Fintirin Adamawa, Kashim ɗin Bauchi, Uban Makurɗi, Abachan Kano, Ashirun Kaduna sun yi nasara zaɓe na Jam’iyyar PDP

    Peter Obi ya fice daga PDP

    Peter Obi ya fice daga PDP

    TATTAUNAWA DA SARAKI:’Idan na zama shugaban ƙasa zan magance aringizon kuɗaɗen da ake yi wajen bayar da kwangiloli’

    Dino Melaye

    Dino Melaye ya sha ƙasa a zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP a Kogi

    EFCC ta cafke Okorocha bayan mamaye gidan sa da jami’an tsaro suka yi tun 11 na safe

  • Labarai daga Jihohi
  • Wasanni
    CHAMPIONS LEAGUE: Ko dai tsinuwar Yaya Toure ta yi tasiri kan Pep Guardiola?

    PILLARS SUN KIRA RUWA: Daga yanzu a Abuja za su rika wasan gida kuma an zaftare musu maki 3

    Yadda Kanawa suka yi ragaraga da motar ƴan  Katsina United saboda Pillars ta buga kunnen doki a Kano

    GHANA vs NAJERIYA: Ko Najeriya za ta kauce wa ɗauko buhun kunya na 26 a hannun ‘Black Stars’?

    Barcelona ta yi wa Madrid dukan kabarin kishiya, ba sani ba sabo ta zura mata kwallaye 4 babu ko ɗaya

    ‘CHAMPIONS LEAGUE’: Yadda Benzama ya ceto Madrid daga rijiya gaba dubu, ya kori PSG kuma ya dawo da martabar sa a duniyar ƙwallo

    YAƘIN UKRANIYA YA CI ƘUNGIYAR CHELSEA: ‘Zan sayar da kulob ɗin na sadaukar da kuɗin ga tallafin waɗanda yaƙin Ukraniya ya kassara’ -Abramovich, mai ƙungiyar kuma ɗan asalin Rasha

    RASHA: FIFA da UEFA sun dakatar da ƙungiyoyin Rasha buga wasannin ƙwallon Turai da duniya baki ɗaya

    KYAUTAR NAIRA MILIYAN 2: Allah ya saka wa Ahmed Musa, ina kira ga ‘yan wasa na yanzu su yi tattali don gaba – Obiekwue

  • Kiwon Lafiya
  • Nishadi
  • Bidiyo da Hotuna
    KURUNKUS: Malami ya fito takarar gwamnan Kebbi, ya ce jama’ar jihar ne suka tilasta masa ya fito

    2023: Ɗan takarar shugaban kasa, Rotimi Amaechi ya ziyarci masarautar Dutse

    LABARI CIKIN HOTUNA: Yadda ƴaƴan jam’iyyar APC da dubban mutanen Kaduna suka yi wa Sanata Uba Sani goma ta arziki

    BIDIYO: Shin zaka iya zama da mai dauke da cutar Kanjamau? – Ra’ayoyin mutane

    Dalilin da ya sa muka yi tattaki har Dubai domin taya Aisha Buhari murnar zagayowar ranar haihuwar ta – Matan Gwamnonin Najeriya

    BIDIYO: Yadda ‘yan bindiga suka rika jibga ta kafin a biya naira 50,000 kudin fansa – Dattijo Saidu Dabo

    ‘Yan mata marasa aure sun fi matan aure amfani da magungunan takaita Iyali – Ma’aikatar Lafiya

    BIDIYO: Kwalaben ruwan maganin rigakafin Korona sama da Miliyan daya da aka lalata a Abuja saboda sun gama aiki kafin a dirka wa ‘yan Najeriya

    BIDIYO: RIKICIN BILLIRI: Yadda muka rasa ‘yan uwa da dukiyoyin mu a rikicin sarauta – Galadiman Tangale

No Result
View All Result

Gwamnatin Najeriya ba za ta kara alawus din masu yi wa kasa hidima NYSC zuwa N45,000 duk wata ba – Binciken DUBAWA

Silas JonathanbySilas Jonathan
March 4, 2022
in Labarai
0
NYSC

NYSC

Zargi: Bayanai a shafukan soshiyal midiya irinsu Facebook da Tiwita na zargin wai gwamnatin tarayyar Najeriya za ta kara alawus ‘yan NYSC daga nera 33,000 zuwa 45,000

A shafukan soshiyal midiya musamman facebook da Tiwita, da yawa daga cikin masu amfani da su na cewa wai gwamnatin tarayyar Najeriya na shirin kara yawan albashin masu yi ma kasa hidima daga nera dubu talatin da uku zuwa dubu arba’in da biyar. Kwanan nan ne aka fara yada wannan jita-jitan bayan da aka yi jinkirin biyan su albashin watan Janairun 2022.

A shafin facebook an yada batun sau da yawa ana amfani da kanun labarai masu daukar hankali. Misali “Gwanatin Najeriya na shirin kara albashin masu yin NYSC zuwa nera dubu 45. Masu yi wa kasa hidima, a wannan karon, kuna iya kara yawan kudin ajiya.”

A shafin Tiwita kuma batun tayar da mahawara ya yi. Mutane da yawa sun yi maraba da batun karin albashin har mu sun yayata.

Duk da cewwa a shekarar 2020 ne gwanati ta kara albashin masu yi wa kasa hidiman daga nera 18,00 zuwa 33,000, daga cikin masu yayata labarin babu wanda ya ambaci majiyarsa. Bacin rashin hujjar mutane da yawa sun yi ta tsokaci dangane da batun abin da ya nuna cewa sun yarda da labarin.

Hasali ma yawancin mutane sun yi tunanin dabara ce irin ta ‘yan siyasa saboda karatowan zaben shugaban kasa na 2023.

A wani yunkuri na sassanta tsakanin ‘yan kasa da sake gina kasar bayan yakin basasa ne gwamnatin Najeriya ta kirkiro shirin NYSC a 1973

A cewar wani rahoton jaridar Premium Times, a shekarar 2011 gwamnatin Najeriya ta kara albashin NYSC daga nera 9,775 zuwa 19,800. Sai dai sakamakon sabon karin mafi karancin albashin da aka yi a kasa baki daya dole aka sake karawa da nera 19,800 zuwa 33,000 a shekarar 2020.

Ba da dadewa ba DUBAWA ta yi binciken da ya karyata wani zargin da aka gani a WhatsApp wanda ke zargin wai an dakatar da albashin ‘yan NYSC daga watan Janairun 2022 har zuwa wani lokaci da za’a tantance nan gaba.

Tantancewa

Abu na farko da DUBAWA ta fara la’akari da shi shi ne a duk inda aka yi wannan zargi (shafukan Facebok da Tiwita) babu majiya. Duk masu zargin basu yi bayanin mafarin labarin ba, sai dai kawai aka ga batun a sohsiyal mediya.

DUBAWA ma ta tambayi daya daga cikin wadanda ke yayata bayanan wata mai suna Precious Umezinwa amma ba ta bayar da amsa mai gamsarwa ba sai dai ta kada baki ta ce “gaskiya ne ba su dai fara aiwatarwa ba ne”, Sauran wadanda muka tambaya kuma ba su ma kula mu ba. Wannan rashin amsa ya nuna man cewa yawancin mutane sun yada ne kawai yadda suka sami labarin, kuma sau da yawa irin hakan ne ke janyo rashin fahimta.

Mun kuma yi la’akari da cewa labari irin wannan tabbas jaridu za su dauka amma da muka yi bincike ba mu ga labarin a kafafen yada labarai ba.

Daga nan mun tuntubi mataimakin darektan NYSC a fanin yada labarai da hulda da jama’a Emeka Rems Mgbemena har way au dan tantance batun. Ya amsa mu da gajeren sakon da ya karyata zargin mai cewa “Dan uwa na ba gaskiya ba ne.”

A Karshe

Zargin wai gwamnatin Najeriya na shirin kara alawus din NYSC daga N33,00 zuwa N45,000 ba gaskiya ba ne

Tags: AlawusNYSCPREMIUM TIMES
Previous Post

YAƘIN RASHA DA UKRANIYA: Iliya Ɗanmaikarfi ya ƙwace tulunan makamashin nukiliyar Waldiman Birnin Ƙib

Next Post

ALƘAWARI YA ƘARE: Gwamnantin Buhari ta ce wa Malaman Jami’o’i ba ta da kuɗin da za ta biya buƙatun ASUU

Next Post
Chris Ngige

ALƘAWARI YA ƘARE: Gwamnantin Buhari ta ce wa Malaman Jami'o'i ba ta da kuɗin da za ta biya buƙatun ASUU

Binciko

No Result
View All Result
Karanta

Ramadan Kareem AD

Sabbin Labarai

  • ƘURUNƘUS: Atiku Abubakar ya lashe zaɓen fidda ɗan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP
  • ZAƁEN FIDDA-GWANI: Cin hancin da ‘deliget’ za su karɓa a hannun ‘yan takara zai ƙasa dagula matsalolin da ƙasar nan ke fama da su -Sheikh Gumi
  • FIDDA-GWANIN PDP 2023: Tambuwal ya janye ya ce ya na bayan Atiku
  • IDO NA GANIN IDO: Dalilin baza jami’an mu filin zaɓen fidda-gwanin PDP a Abuja -EFCC
  • TURA TA KAI BANGO: Dalilin da ya sa dole na hakura da takarar sanatan Kebbi – Aliero

Abinda masu karatu ke fadi

  • Google on Masarautar Kano: Hassada Ta Sa Wasu Na Neman Wofintar Da Kokarin Su Danfodiyo! Daga Imam Murtadha Gusau
  • Kuşburnu Çekirdek Yağı on Dalilin da ya sa muka yi sallar Idi ranar Laraba a Bauchi, muka ki bin sanarwar Sarkin musulmi – Sheikh Dahiru Bauchi
  • Google on HARKALLAR BILIYAN 3.6: Ba nine Balan da ke jerin sunayen masu mallakin kamfanin Adda ba – Gwamna Bala
  • Google on SIYASAR ZAMFARA : Maitaimakawa tsohon dan takarar gwamna a APC akan harkar jarida ya sauya sheka
  • Google on RAMIN MUGUNTA: Yadda Boko Haram suka afkawa bam din da suka dana wa Sojojin Najeriya

Fanni

Tweets by PTimesHausa
  • All Homepage Blocks
  • Home
  • Home
  • Main Home

© 2022 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.