KORONA: An samu karin mutum 463, Filato-28, Kaduna 23, Yanzu mutum 33, 616 suka kamu a Najeriya
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 463 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya ranar Talata.