Ganduje ya tafka ganganci sakin mutane da yayi su gwamatsu zuwa sallar idi – Kungiyar Ulamas byAisha Yusufu May 21, 2020 0 Ibrahim Khalil ya ce gwamna ganduje bai shawarce su ba kafin ya janye dokar.