TSANANIN KISHI: Yadda uwa ta kashe ƴaƴan ta biyu saboda mijinta ya kara aure a Kano byAisha Yusufu October 4, 2020 0 Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce zata cigaba da bincike akai.