2023: PDP ta yi zargin APC na shirya kwatagwangwamar tuggun hargitsa zaɓe
Matasa da dama sun fara zanga-zanga da tarzoma a wasu jihohi, sakamakon ƙarancin kuɗaɗe da kuma tsada da ƙarancin fetur.