ALHERI DANƘO NE: Tinubu ne ya shiga ya fita ya sa aka naɗa ni Kwamishinan ‘Yan Sandan Legas – Okiro
Ya ce Tinubu ya buƙaci ya koma Legas saboda a lokacin 'yan OPC da sauran maɓarnatan ɓatagari sun addabi Legas.