Shayarwa da mulmula nono ba ya hana kamuwa da cutar Dajin nono ga mata – Likitoci
Mata da suka kamu da wannan cutar mazajen su ne ke fara ganowa kafin mu likitoci mu sani.