KUDU TA DAGULE: ‘Yan bindiga sun babbake ofishin ‘yan sandan jihar Anambra
'Yan bindiga sun banka wa ofishin' yan sandan jihar Anambra wuta da sanyin safiyar Litinin.