Hotunan jirage masu saukar ungulun marasa lamba da ake zargi suna shawagi a Maiduguri, ba a Najeriya aka dauka ba, daga Amurka ne – BINCIKEN DUBAWA
Dubawa ta tantance hotunan jiragen masu saukar ungulu inda ta gano cewa sun yi mafari ne daga tsoffin rahotanni wasu ...