ABIN DA KAMAR WUYA: Zan suntumi Zulum in naka shi da kasa a zaɓen gwamna -Jajari, ɗan takarar PDP
Jajari ya yi alƙawarin inganta tsaro da bunƙasa tattalin arzikin Jihar Barno idan ya yi nasara ya zama gwamna.