Najeriya na bukatar gidaje 700,000, amma gwamnati 2,338 kadai za ta gina byAshafa Murnai October 26, 2019 Za a gina wadannan gidaje 2,383 a fadin jihohin kasar nan baki daya, har da Abuja.