Ya kamata a maida wasu masallatai makarantun Firamari –Inji Sarkin Sanusi byPremium Times February 7, 2017 0 Sarkin Kano ya fadi hakanne a bukin makon ilimi da aka yi a jihar Kano.