Ni ba na yin ado domin ni ce adon da kanta – Inji Maryam Booth byPremium Times February 5, 2017 Maryam ta kware a harkar ado bayan gogewa da tayi a harkar fina-finan Hausa.