Ya’yan jam’iyyar APC 1500 sun koma PDP a jihar Katsina byPremium Times February 3, 2017 Yace dukkansu 'ya'yan jam'iyyar APC ne da suka gaji da yi mata bautar da babu riba.