Shugaban jami’ar MAAUN, Farfesa Gwarzo, ya yi wa shugaban kasar Nijar Bazoum ta’aziyyar rasuwar mahaifiyar maiɗakin sa, Hajiya Bintou
Hajiya Bintou ta rasu a wani asibiti a kasar Faransa bayar fama da ta yi da ƴar gajeruwar rashin lafiya.