TAMBAYA: Shin su waye Ashabul Kahfi, sannan a wani zamani akayi su? Tare da Imam Muhammad Bello Mai-Iyali byPremium Times Hausa February 16, 2018 0 Akwai sabani da yawa a cikin tarihin wadannan bayin Allah.