Faston da ya sumbaci Ƴan mata baki-da-baki a gaban masu ibada a Coci ya wuce gona da iri – In ji Cocin Angalika
Da farko ya sumbaci shugaban kungiyar masu binciken littafi mai Tsarki sannan da wasu 'yan mata dake kungiyar mu.