KASASHEN TURAI SUN BUƊE WA NAJERIYA RUMBUN BASHI: “Banda gidan Iblis ba inda zan ji tsoron zuwa karɓo lamuni – Amaechi
Ministan Sufuri Rotimi Amaechi ya bayyana cewa ƙasashen Turai sun buɗe wa Najeriya ƙofar shiga karɓar lamuni.