ZARGIN ABBA KYARI DA ‘419’: ‘Yan sandan Amurka sun tattara ƙarin shafuka 2,707 da wasu bayanai masu nauyin data 2.31 GB na hujjoji a kan sa
Gwamnatin Amurka ta taso dakataccen ɗan sandan Najeriya, Abba Kyari gadan-gadan a gaba, domin ganin an damƙa mata shi ta ...