YAƘI DA ƁARAYIN GWAMNATI: Bayan ƙwato naira biliyan 30, kotu ta sake ƙwato dala $900,000 da maka-makan gidaje 15 daga Ahmed Idris
Wata kotu a Abuja Babban Birnin Tarayya Abuja, ta umarci EFCC ta ƙwace maka-makan gidaje da tangama-tangaman filayen da aka ...