Rage farashin fetur ba tallafin man fetur ba ne ya dawo – Ministan Kuɗi
Ministan ya ce rangwamen da NNPC ke bayarwa ba zai iya haifar da irin ƙwarin gwiwar safarar fetur zuwa ƙasashen ...
Ministan ya ce rangwamen da NNPC ke bayarwa ba zai iya haifar da irin ƙwarin gwiwar safarar fetur zuwa ƙasashen ...
Gwamnatin ta ce tana kuma ƙara mayar da hankali kan CNG da sauran hanyoyin makamashi masu rahusa, domin rage dogaro
Har zuwa lokacin kammala wannan rahoto, ƙoƙarin samun ƙarin bayani daga hukumomin tsaro bai yi nasara ba.
Wata mata mai suna Sumaiya Abubakar ta amsa a gaban kotu cewa ta taimaka wa wasu ‘yan ƙungiyar ISWAP a ...
Ta ce tsarin “kawo ƙarshen jira” ya sa ma’aikatan gwamnatin tarayya sun fara karɓar kuɗin fansho nan take bayan ritaya.
Ya ce fasaha ita ce babbar hanyar da hukumar ke amfani da ita wajen tabbatar da cewa an ƙirga kowacce ...
Najeriya na cikin ƙasashen Afirka da Bankin Duniya ya inganta hasashen ci gaban tattalin arzikinsu, tare da Zambia, Habasha
Gwamnan ya ce biyan ‘yan fansho hakkokinsu yadda ya kamata zai ƙara wa ma’aikatan da ke aiki a yanzu kwarin ...
ASUU ta yi watsi da shirin, ciki har da batun bai wa ƙungiyar wakilci a kwamitin gudanar da asusun.
Gwamnan ya bayyana hakan ne a ranar Litinin yayin da ya karɓi baƙuncin Ministan Kudi da Kula da Tattalin Arziki, ...