Sojoji sun kashe ’yan ta’adda 36, sun kuɓutar da mutane 50 da aka yi garkuwa da su — DHQ
Mista Onoja ya bayyana nasarorin a matsayin wani ɓangare na ƙoƙarin rundunar soji na tarwatsa hanyoyin sadarwar ’yan ta’adda,
Mista Onoja ya bayyana nasarorin a matsayin wani ɓangare na ƙoƙarin rundunar soji na tarwatsa hanyoyin sadarwar ’yan ta’adda,
Rangwamen NNPC na yanzu zai ƙare a ranar 31 ga watan Oktoba, amma ba a bayyana tsawon lokacin da shirin ...
Atiku ya ce yana bin Tinubu bashin neman gafarsa saboda a baya ya yi watsi da shawararsa ta saka tallafin ...
Wannan shi ne kashi na biyu na binciken da PREMIUM TIMES ta shafe watanni biyar tana gudanarwa kan takardun shaidar
Ya bayyana Neja a matsayin jiha mai muhimmanci ga cigaban Nijeriya, bisa la’akari da damar da take da ita a ...
Ya kuma yi alkawarin cewa kamfen ɗin jam’iyyar zai gudana cikin lumana da bin doka, tare da gabatar wa ’yan ...
Bayan tashe-tashen hankulan Larabawa na 2011, ƙungiyar ta ƙara samun ƙarfi, har ta shiga Sana’a ta karɓi iko da manyan ...
Da yake yi wa manema labarai bayani bayan kammala taron, sai da Farfesa Yilwatda ya miƙa ta'aziyyar sa ga iyalan
Matsalar za ta ƙara tsananta saboda alaƙar haɗin gwiwa da ke ƙarfafuwa tsakanin Houthis da ƙungiyar al-Shabaab ta Somaliya.
Ministan ya ce rangwamen da NNPC ke bayarwa ba zai iya haifar da irin ƙwarin gwiwar safarar fetur zuwa ƙasashen ...