Farashin man fetur ya tashi zuwa Naira 1,030 a gidajen Man NNPC
Wannan na zuwa ne bayan da kamfanin man ya yanke shawarar dakatar da yarjejeniya ta musamman da matatar man Ɗangote.
Wannan na zuwa ne bayan da kamfanin man ya yanke shawarar dakatar da yarjejeniya ta musamman da matatar man Ɗangote.
A bara dai an gudanar da taron bunƙasa fasahar gwamnatin tarayya ne a watan Oktobar 2023 a babban ɗakin taro...
Zuwa yanzu kwamitin ta gano ma'aikatan 3,880 inda ta biya naira 4,860,613,699.22 domin sallaman ma'aikata 2,666 daga cikin su.
Daga nan ne aka ɗauki hotunan wurin da abin ya faru tare da kai gawar babban asibitin Isolo inda aka...
Na yi matuƙar farin ciki da wannan karramawa kuma ta yi min ƙaimi na ganin na cigaba da aiki ba...
Likitan ya yi wannan kira ne a yayin tattaunawa da kamfanin dillancin labarai na ƙasa, NAN, a ranar Juma’a a...
A cewar sufeton wannan ya saɓa da sashe na 234 na kundin manyan laifuka na jihar Ekiti na 2021.
Masanin lafiyar zuciyar ya bayyana cewa yawan sikari a cikin jini na da alaƙa da cutar sikari wanda hakan kan...
Shi ma takwaransa na majalisar dattawa Godswill Akpabio ya karanta wannan wannan wasiƙa ta shugaban ƙasa zauren majalisar.
Sannan an amince da kashe Naira miliyan 400 a matsayin wani ɓangare na kuɗin shirin RUWASA wanda haɗin guiwa ne...