BIDIYO: Muna maraba da murna da ba wa ƙananan hukumomin ƴancin cin gashin kai – Dr Abdullahi na jami’ar ABU
Dr Abdulhamid Abdullahi ya yi kira ga gwamnatin Najeriya da ta kara kokari wajen samar da tsaro a kasar nan.
Dr Abdulhamid Abdullahi ya yi kira ga gwamnatin Najeriya da ta kara kokari wajen samar da tsaro a kasar nan.
A takaici dai adadin yawan mutanen da ake zargi sun kamu da cutar a mako na 39 ya kai 198...
Hukumar ta ce kasashen Afrika da suka hada da Rwanda, Afrika ta Kudu, CAR, Burundi da Kamaru sun samu maganin...
Mercy ta ce duk da haka ta yi kira da a wayar da kan mutane da dokar VAPP musamman a...
Uku ta ce allurar rigakafin wanda UNICEF ta shirya zai Kuma gudana a jihohin Anambra, Benuwe, Enugu, Cross River da...
'Yan bindiga sun yi awon gaba da hakimin kauyen Kanya dake karamar hukumar Danko/Wasagu a jihar Kebbi Isah Daya ranar...
Ya kuma buƙaci jama’a da su taimaka wa rundunar da bayanai da za su taimaka domin kamo maharan da sauran...
Rashida Waziri ta ce a wannan haihuwan ta kasa shayar da dan ta nono zalla na wata shida saboda rashin...
Tsarin ya shafi matakan inganta lafiyar mutane, tsofaffi, mata da yara kanana sannan da daukan kwararrun ma'aikatan lafiya.
"Jami'an tsaron na gudanar da bincike domin kamo abokin tafiyarsa da ya arce da sauran abokanan harkallarsu.