Gwamnan Bauchi ya yabawa Tinubu kan Gyare-Gyaren tattalin arziki da samar da tsaro
Gwamnan ya bayyana hakan ne a ranar Litinin yayin da ya karɓi baƙuncin Ministan Kudi da Kula da Tattalin Arziki, ...
Gwamnan ya bayyana hakan ne a ranar Litinin yayin da ya karɓi baƙuncin Ministan Kudi da Kula da Tattalin Arziki, ...
“ADC a Borno jam’iyyar siyasa ce da aka yi wa rajista bisa Kundin Tsarin Mulkin Najeriya da Dokar Zaɓe,” in ...
Ta ce ƙarin gaskiya a tsarin zai kare mahajjata daga yiwuwar yaudara tare da tabbatar musu da cewa an sauke ...
A cewarsa, matan da ke cikin shirin sun tara sama da Naira biliyan 20 na ajiyarsu ta hanyar ƙungiyoyinsu.
Ya nemi NNPC ta bayyana nawa daga cikin kuɗin da ake binsa ya shafi iƙirarin da ya yi na amfani ...
Babayo ya yi kira ga mutane da su kwantar da hankalin su tare da guje wa kai harin ramakon gaiyya.
Maharan sun afka wa wadannan jami'an tsaro da karfe 11 na dare a unguwan Angwan Tsarki dake kauyen Mangor.
Ya ce NANS za ta ci gaba da ƙarfafa wa ɗalibai guiwa kan su rungumi ɗabi’a mai kyau, ladabi da ...
“Ko kai ɗan siyasa ne, basarake, fasto ko bokaye, ina bukatar kowa ya kasance cikin wannan tafiya,” ya faɗa.
Shugaban Ƙasar ya yaba da rawar da Bichi ke takawa a matsayinsa na shugaban ɗaya daga cikin muhimman kwamitocin Majalisar ...