NSCIA ta yi zargi son kai a shari’ar El-Rufai, ta bukaci a yi masa adalci
A halin yanzu, tsohon gwamnan na tsare a hannun ICPC bisa umarnin kotu, yayin da lauyoyinsa ke kalubalantar ci gaba...
A halin yanzu, tsohon gwamnan na tsare a hannun ICPC bisa umarnin kotu, yayin da lauyoyinsa ke kalubalantar ci gaba...
Za a gudanar da taron ne tare da fassarar harshe kai tsaye, yayin da za a ɗauki hirarrakin bidiyo sannan
A cewarsa, sojojin sun fara sake tsara rundunoninsu tare da gudanar da cikakken bincike a yankin yayin da ake ci...
Ya kuma ce an yi amfani da wasu takardun doka na bogi domin bai wa hukumar kamannin zama sahihiya da...
NELFUND ta ce Shugaban Kasar ya umurci a karkatar da kudaden da Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa da...
Tsakanin Yunin 2023 da Disamban 2025, an samu Naira tiriliyan 15.8 na tanadin kudaden da a baya ake kashewa wajen...
Atiku ya daɗe yana sukar yadda gwamnatin Shugaba Bola Tinubu ta cire tallafin man fetur tun bayan hawanta mulki a...
Wannan na ƙunshe ne a cikin wani rahoton gudanar da ayyukanta da kamfanin dillancin labarai na ƙasa (NAN) ya samu
Kamfanonin da aka amince da su sun hada da Air Peace Limited, Flynas, Max Air Limited, Saudi Air da UMZA...
Tsohon Ministan Matasa da Wasanni, Solomon Dalung, ya bayyana cewa waƙar na nuna yadda tattaunawar siyasa ke ƙara rasa martaba.