Yakin Amurka/Isra’ila da Iran: Lallai da ni za a zaɓi sabon shugaba a Iran – Trump
Ya kuma bayyana cewa wasu daga cikin mutanen da Amurka ta yi tunanin za su iya jagorantar Iran sun mutu ...
Ya kuma bayyana cewa wasu daga cikin mutanen da Amurka ta yi tunanin za su iya jagorantar Iran sun mutu ...
A Syria ma, Washington ta tallafa wa rundunonin Kurdawa a yakin da aka yi da kungiyoyin tsattsauran ra’ayi irin su ...
Mashigar ruwan strait na tsakanin ƙasar Iran da Oman ne da kuma yake da muhimmancin gaske wajen zirgazirgar jiragen ruwa ...
Sanarwar ta jaddada cewa yanayin tsaro a yankin yana da sarkakiya kuma ba a iya hasashe. Ta kuma ce wajibi ...
Iran ta sanar da cewa ta rufe mashigar ruwa ta Hormuz, tare da yin barazanar bude wuta kan duk wani ...
Sanarwar na nuni da cewa Amurka na fargabar tsaron ‘yan kasarta bayan hare-haren ramuwar gayya da Iran ta kai kan ...
Harin da aka kai makarantar ya jawo kakkausar suka daga UNICEF, wacce ta yi Allah-wadai da kashe-kashen yara a yankunan ...
Lamarin na kara jefa yankin Gabas ta Tsakiya cikin yanayi mai hadari, yayin da kasashen duniya ke kira da a ...
Yakin ya fara ne a ranar Asabar lokacin da Amurka da Isra’ila suka kaddamar da hari kan Iran. Tun daga ...
Hare-haren sun yi sanadin mutuwar sama da mutane 250 a Iran, ciki har da jagoran addininta, Ayatollah Ali Khamenei