Iran ta raba sammacin a kamo mata Shugaban Amurka Donald Trump
Trump ya bayar da umarnin kisan Soleimani a cikin kasar Iraq a wata ziyara da ya kai kasar daga Iran.
Trump ya bayar da umarnin kisan Soleimani a cikin kasar Iraq a wata ziyara da ya kai kasar daga Iran.
Ya kara da cewa fasinjojin ne za su biya kudin da kan su. Kuma nan gaba za a fadi ranakun ...
Kasashen Italiya da Iran na daga cikin kasashen da wannan cutar ta yi wa kamun farad daya a duniya.
Ta baya-bayan nan da aka samu bullar ctar a cikin ta, ita ce Najeriya, wadda aka samu wani dan kasar ...
Sannan kuma mahukuntar kasar sun dakatar da baiwa masu son zuwa aikin Umrah daga kasashen da cutar ta fada musu ...
Tun bayan bullar ta a Iran, an bayyana cewa mutane 15 sun mutu.
Kasar ta ce ta harbo wannan jirgi ne a bisa kuskure ba da gangar ba.
A tun farkon aukuwar wannan hari kasar Iran ta musanta cewa ba ita bace ta harbo wannan jirgin.
a mu bukatar fetur daga Gabas Ta Tsakiya, sai zaman lafiya da Iran
Tun daga ranar Juma’a ake ta yin Allah-wadai da zanga-zanga a kasashen Musulmi, musamman a Gabas ta Tsakiya.