Fadar gwamnatin Amurka fa ta samu matsalar tabuwar hankali – Inji kasar Iran
Rouhani ya ce wannan maganar banza ne domin Khomenei ma bashi da asusun ajiya a wani bankin kasar waje.
Rouhani ya ce wannan maganar banza ne domin Khomenei ma bashi da asusun ajiya a wani bankin kasar waje.
A cewar Trump wannan shine babban dalilin da ya sa ya janye wannan hari.
Shi dai Trump ya ce lallai fa Kasar Iran tw tafka kuskure.
Ya nuna cewa watakila yawancin su da a ce sun samu lauyoyin da za su kare su, to da ba ...
Gobe ne dai Najeriya za ta buga wasan ta na farko da kasar Crotia.
Farashin danyen man fetur ya tashi lokaci guda a kasuwar duniya.
Hakan dai ya samo daliline tun bayan mutuwar da mutane suka yi a wajen jifa a shekarar 2015.
“Gwamnati zata ci gaba da tsare Dasuki har sai kotu ta ce a sakeshi tukuna.”
Kasar Saudiyya ta dakatar da kasar Iran daga aikin Haji tun daga bara saboda matsalolin tsaro.