IYA RUWA FIDDA KAI: Amurka ta gargadi ‘Yan kasarta dake yankin Gabas ta Tsakiya su nemi mafita yayin yakin Iran
Sanarwar ta jaddada cewa yanayin tsaro a yankin yana da sarkakiya kuma ba a iya hasashe. Ta kuma ce wajibi ...
Sanarwar ta jaddada cewa yanayin tsaro a yankin yana da sarkakiya kuma ba a iya hasashe. Ta kuma ce wajibi ...
Iran ta sanar da cewa ta rufe mashigar ruwa ta Hormuz, tare da yin barazanar bude wuta kan duk wani ...
Sanarwar na nuni da cewa Amurka na fargabar tsaron ‘yan kasarta bayan hare-haren ramuwar gayya da Iran ta kai kan ...
Harin da aka kai makarantar ya jawo kakkausar suka daga UNICEF, wacce ta yi Allah-wadai da kashe-kashen yara a yankunan ...
Lamarin na kara jefa yankin Gabas ta Tsakiya cikin yanayi mai hadari, yayin da kasashen duniya ke kira da a ...
Yakin ya fara ne a ranar Asabar lokacin da Amurka da Isra’ila suka kaddamar da hari kan Iran. Tun daga ...
Hare-haren sun yi sanadin mutuwar sama da mutane 250 a Iran, ciki har da jagoran addininta, Ayatollah Ali Khamenei
Mutane 9 sun mutu bayan masu zanga-zanga sun dirar wa ofishin jakadancin Amurka da ƙone majalisar ɗinkin duniya a Pakistan
Ministan Harkokin Wajen Iran, Abbas Araghchi, ya wallafa hoton wurin harin yana zargin Amurka da Isra’ila da lalata makarantar
Haka kuma, Iran ta kai hare-hare kan sansanonin sojin Amurka a Qatar, Bahrain, Kuwait da Hadaddiyar Daular Larabawa.